24 Maris 2026 - 20:22
Source: ABNA24
Iran Ta Kakkaɓo Makamai Masu Linzami Guda Uku A Gefen Tehran 

Ofishin Hulɗar jama'a na dakarun kare juyin juya halin Musulunci ya sanar da kakkaɓo tare da lalata makamai masu linzami na JASSM guda ɗaya da nau'in makamin AGM-158 guda biyu a sararin samaniyar Tehran

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: Ofishin Hulda da jama'a na jami'an tsaron juyin juya halin Musulunci sun sanar da lalata makamai masu linzami guda biyu na AGM-158 da kakkaɓo tare da lalata makamai masu linzami na JASSM guda ɗaya a kusa da Tehran a cikin 'yan sa'o'i da suka gabata ta hanyar sabbin tsarin tsaro na IRGC da ke karkashin ikon tsaron saman kasar.

Alamomi

Ra'ayinka

You are replying to: .
captcha